May 26, 2024

1 thought on “Hisbah Bans Male DJs at Female-Dominated Events in Kano

 1. A Gaskiya, tarbiyya daga gida take farawa. Gidajen mu da makwabtan mu da unguwannin mu da garuruwan mu, sun gurbata.
  Shi gyara WUYA ke gareshi.
  Idan gidanka ya shiryu, to makwabcin ka na iya batashi ko unguwa.
  Dole indai Muna son Tsira Duniya da Lafira sai mun zabi tafarkin Tsira.
  DJ Halaka ce Kuma mu ke kiranta.
  DJ Daya acikin gari zai iya hallaka kowa har Wanda baa Haifa ba zaa Haifeshi ya tarda DJ Kuma yabi DJ.
  Kodai mu Kori DJ kokuma DJ ya hallaka Mamu Dangi
  Manyan mata sunbi DJ
  Kananan Mata sunbi
  Dadtawa sunbi
  Samari sunbi
  DJ a Daurin Aure aure ya samu Matsala
  DJ a gidan Suna Dan da aka Haifa ya samu Matsala
  Saura DJ wurin Janaiza.
  Mutaimaka ma HISBA Allah ya taimake mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *