
Read Time:25 Second
A ranar 27/11/2021, Mai Girma Sen. Yakubu Lado Danmarke, Dan Takarar Gwamnan jihar Katsina a tutar jam’iyyar PDP a zaben 2019 yayi zama na musamman da Jigajigan jam’iyyar PDP na FUNTUA ZONE a gidan shi dake Funtua LGA.
H.E Sen. Yakubu Lado, Yayi jawabi mai tsayi wanda yaja hankalin sosai ga shuwagabannin jam’iyyar da kuma dukkan wanda yake fada aji a jam’iyyar da suzo a hada annu da karfe aceto al’ummar jihar Katsina da suke cikin wannan halin na rashin tsaro.