
Read Time:29 Second
BA ZAMU TAƁA YARDA A KARA FARASHIN MAN FETUR BA, KUNGIYAR KWADAGO NL
_Kungiyar NLC ta yi tsokacinta na farko kan maganar kara farashin man fetur da gwamnati ke shirin yi.
_Ayuba Wabba ya bayyana cewa akwai rainin hankali cikin lamarin kuma haka ya saba yarjejiyarsu da gwamnati.
_Gwamnati tace idan ta kara farashin, zata rabawa yan Najeriya rarar kudin a dubu biyar-biyar a wata.
Birnin tarayya Abuja -kungiyar kwadagon Nageria NLC ta yi Alla-wadai da shirin ƙara farashin man fetur da gwamnatin tarayya ke shirin yi a sabuwar shekara 2022.