
Read Time:14 Second
Hukumar zabe ta jahar katsina ta sanya ranar 11/4/2022 a matsayin ranar da za a gudanar da zaben kananan hukumomi a cikin wannan jaha.
Shugaban hukumar Alh Ibrahim Bako ya bayyana haka yayinda ya ke yima manema labarai bayani a ofishin hukuma dake GRA Katsina.